Jihar Kano
Farfesa Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ziyarci iyayen Hanifa Abubakar, yar shekara biyar da ake zargin malamin makarantarsu ya hada baki d
Wata mota dauke da silindar gas ta fadi a jihar Kano, ta lalata dukiya sannan ta hallaka wani mutum daya. Wannan lamari ya faru ne da safiyar yau Talata a Bichi
Bayan gurfanar da Abdulmalik Tanko tare da wadanda ake zargin sun hada kai don halaka Hanifa Abubakar ‘yar shekara 5, a ranar Litinin, an samu koma-baya dangane
Kwamitin riko na APC na kasa karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni ya cimma matsaya a kan rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar reshen jihar Kano.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK), ta ayyana ranar Litinin 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar hutu a jami’ar saboda dalilai.
'Yan ta'adda sun sako wani dan asalin jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan iyalansa sun kai kiret 6 na giya, babura 2, katan daya na maganin karfi da N500k
Wata kotu a Jihar Kano ta bada da belin tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Injiniya Mu'azu Magaji wanda aka fi sani da Dan Sarauniya Win/Win. Kotun da ke zaman
Wata mata mai matsakaicin shekaru tana hannun hukuma bayan ta yi yunkurin garkuwa da wani dalibi mai shekaru 5 a Jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Dalibin, Ba
Kano - Iyalan yan kasuwar canji 45 a jihar Kano da aka damke watanni 11 da suka gabata sun yi kira ga gwamnati ta sakin musu mazajensu ko kuma ta gurfanar.
Jihar Kano
Samu kari