Jihar Kano
Da yake tabbatar da faruwar lamarin, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an kama wasu da ake zargi da
Duk da matsalolin da ak fuskanta kafin fara zaman shari'ar yau Litinin, Alkalin kotun ya umarci jami'an tsaro su sake tasa keyar Ɗan sarauniya zuwa gidan Yari.
Yan sandan Kano sun kama matasa 28 kan laifuka mabanbanta, inda wasu suka ce suna amfani da adaidaita sahu wajen yiwa fasinjoji kwacen wayoyinsu da masu daba.
Gabannin babban zaben 2023, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhyi Rimin-Gado ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP.
Jaruma, Sayyada Sadiya Haruna, ta saki wani bidiy inda ta koka kan wasu 'yan daba a birnin Kano sun yi yunkurin watsa mata acid a fuska a ranar 28 ga Janairu.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji Fashola, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na aiki kan titunan da jimmilan tsayinsu ya kai kilomita 960 guda 21 a jiha
Dahiru Sani, abokin Abdulmalik Tanko, makashin Abubakar Hanifa ya bayyana wata cin amana da ya masa a lokacin da suke aiki tare a wata makaranta mai zaman kanta
Wani lauya ya danganta kama tsohon Kwamishinan Ayyuka a jihar, Mu'azu Magaji, da zargin wallafa hoto na ɓata suna da ya yi a dandalin sada zumunta. Lauyan ya ba
Wani dalibi da ke ajin karshe a fannin Library and Information Science a Jami’ar Bayero da ke Kano ya rasu, LIB ta ruwaito. Dalibin mai suna Babangida Ahmad dan
Jihar Kano
Samu kari