Jihar Kano
Kwanaki kungiyar Kano First Forum ta nemi a hana Gwamna Abdullahi Umar Ganduje cin bashi. A jiya Alkali ya halattawa Gwamnatin Ganduje karbo danyen bashin.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sen. Rabiu Kwankwaso, ya bayyana Najeriya a matsayin kasa mai cike da rudani, inda ya ce ya binciki sama da mutane.
Ana cewa soyayya ruwan zuma, anan dai ta zama matsala yayin da wata budurwa ta fakaici idom saurayinta ta sace masa mota daga fita nemo mata shawarma a Kano.
Jami'an tsaro na Hisbah a jihar Kano sun yiwa wani matashi askin kwalkwabo sakamakon tara gashi da ya yi a kansa. Sai dai hakan bai yiwa wasu da dama dadi ba.
Gwamnatin jihar Kano karƙashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta kafa dokar hana yan adaidaita sahi cin kasuwa da zaran ƙarfe 10:00 na dare ta yi a faɗin jihar.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano ya yi watsi da ikirarin da tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya yi na cewa ana amfani da Gidauniyar Ga
Jim kadan bayan da alhazai a kasar Saudiyya suka ida aikin Hajjin bana, wani da ya yi na a jihar Kano ya magantu kan dalilin da yasa ya sauke farali a Kano.
Jihar Kano - Fursunoni 90 sun samu afuwa daga gwamnan jiahr Kano Abdullahi Umar Ganduje ciki harda fursunoni 13 da aka yankewa hukuncin kisa. Rahoton BBC News.
Sheikh Muhammadu Aminudeen, babban limamin masallacin Juma'a na Daawah, Kano, ya bukaci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Jihar Kano
Samu kari