Jihar Kano
Gwamnatin Ganduje ta bayyana dage dokar hana fita da ta sanya a jihar Kano, inda tace kowa ya ci gaba da harkokinsa na yau da kullu, kamar yadda aka saba kawai.
Ƴan daban siyasa sun kai hari kan hedikwatar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ƙano bayan an bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar na ran Asabar
Muhammad Yushau, baturen zabe na karamar hukumar Kura, Kano ya yanke jiki ya fadi a yayin shiga hedkwatar INEC yayinda ya taho gabatar da sakamako a daren jiya
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da cafke ɓata gari da dama wadanda suka aikata laifuka daban-daban a lokacin zaɓen gwaman jihar da ya gabata ran Asabar.
Dan takarar jam'iyyar New Nigeria Peoples Congress, NNPP, Abba Kabir Yusuf, shine zababben gwamnan jihar Kano, ya yi nasarar kada Nasiru Gawuna na jam'iyyar APC
A labarin da ke iso mu, hukumar zabe ta INEC ta ce bata amince da sakamakon zaben majalisar wakilai da aka yi a jihar ba a ranar Asabar a yankin Takai ta jihar.
Isyaku Ali Danja, dan majalisar tarayya na jihar Kano mai wakiltar Gezawa kan zarginsa da jagorantar yan daban siyasa su tafi su kona ofishin hukumar zabe, INEC
Abba Kabir-Yusuf, dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP mai kayan marmari haifafan dan garin Gaya ne a karamar hukumar Gaya ta Kano kuma tsohon kwamishinan ayyuka
Kasa da awa daya bayan sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, wasu yan daba da ba'a san ko su wanene ba sun sanya wuta a gidan mawaki Dauda Kahutu Rarara.
Jihar Kano
Samu kari