Jihar Kano
An gano wani yaro dan shekara 14 dan asalin hotoron jihar Kano, wanda ya bata watanni biyu nan baya a wata unguwa a kasar Togo ya na gararamba a gefen titi
Rahotanni sun tabbatar da mutum 7 sun kwanta dama bayan sun kurɓi wani shayi da aka haɗa da zaƙami a wajen bikin ɗaurin aure a jihar Kano. Wasu dama na asibiti.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan yadda masu adaidaita sahu ke manna hotunan batsa ko wasu abubuwa dake bata tarbiya wanda ya sabawa koyarwar Musulunci.
Shahararren dan wasan kwaikwayo na Hausa wato Kannywood, Aminu Mahmud wanda aka fi sani da Kawu Mala ya rasu, marigayin ya rasu bayan yayi fama da ciwon zuciya.
Rundunar ‘yan sanda ta kwamushe wani yaro, Ibrahim Musa da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa mai kimanin shekaru 50 a karamar hukumar Ungogo da ke jihar Kano.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bada haske game da wanda zai kasance shugaban majalisar dattawa ta 10, wadda an dade ana cece-kuce akan kujerar.
An tabbatar da sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero a matsayin shugaban jami’ar Calabar bayan da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta nada shi a kawanakin baya.
Gwamnan Kano mai barin gado, Abdullahi Umar Ganduje ya ce Allah ne kadai yasan wanda zai mikawa ragamar mulkinsa ranar 29 ga watan Mayu, na wannan shekara.
Mutane sun shiga tashin hankali a yankin ƙaramar hukumar Ungoggo ta jihar Kano yayin da wani ɗan Saurayi mai tasowa ya soka wa mahaifiyarsa wuka har ta rasu.
Jihar Kano
Samu kari