Jihar Kano
Sanata Rabiu Kwankwaso ya musanta zargin cewa shi yake juya gwamnatin Abba Gida Gida a jihar Kano, ya ce a lokacinsa har rokonsa ake ya rusa gidaje a jihar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa sun shirya a watan Satumba za su fara ba da tallafin karatun dalibai zuwa kasashen waje don inganta ilimi.
Abba Kabir Yusuf, gwamnan jihar Kano ya bayyana dalilin da yasa yake yin rusau a jihar da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Ya e yana yi ne don kwato kadarori.
Tsagerun 'yan daba a kauyen Dakasoye da ke karamar hukumar Garun Malam ta jihar Kano sun caki wani dan kasuwa, Alhaji Auwalu Gambo, a safiyar ranar Litinin
Gwamnatin jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida Gida, ta yi ƙarin haske kan ma'aikata 10,800 da aka dakata.
A yayin da ake bikin hawan Nasarawa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya hadu da Sarkin Kano da ‘yan majalisarsa a ranar hawan dashe a gidan Gwamnatin Kano.
Kungiyar Kwadago ta NLC reshen jihar Kano za ta shiga kafar wando daya da Gwamna Abba Gida Gida kan dakatar da albashin ma'aikata fiye da 10,000 a jihar Kano.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya koka kan matakin da Abba Kabir Yusufa na ɗauka na dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000.
Jihar Kano
Samu kari