Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an 'yan sandan jihar da su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da dabanci, fashi da makami da kuma masu ƙwacen waya.
Shugaban hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano, Abba El-Mustapha, ya bayyana dalilin da ya sanya hukumar take cafke masu siyar da maganin gargajiya.
Yanzu muke samun labarin yadda Kanawa suka fito adawa da tare da bayyana rashin amincewarsu da yadda kungiyar ECOWAS ke kokarin tura sojojinta Nijar domin yaki.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin, Abba Kabir, ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu a fadin jihar. Ta bukaci masu makarantun da su sabunta lasisinsu.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Kano ta sha alwashin kwato karin kujerun siyasa a kotun zabe, ciki harda kujerar gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kotun zaben majalisar dokoki na kasa da jiha wacce ke zama a Kano ta soke zaben mamba mai wakiltan mazabar Tarauni a majalisar dokokin tarayya, Mukhtar Yarima.
Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Kano, Yusuf Suleiman ya bayyana yadda 'yan jam'iyyar PDP da sauran 'yan jam'iyyun adawa ke ji da Ganduje ya zama shugaban APC.
Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada mukamai da-dama a farkon makon nan. Mai girma Gwamna ya bayyana cewa ya bada mukaman ne domin jawo matasa cikin gwamnatin Kano.
Wani Bakano mai suna Jaafar Lukman, yqa tsinci kansa a magarkama kan zargin raunata dan Jamila Mai-Kosai, wacce ta ki siyar masa da kokoda kosai a kan bashi.
Jihar Kano
Samu kari