Jihar Kano
Kano - Gwamna Abba Kabir Yusuf watau Abba Gida-Gida ya amince da naɗin sabbin shugabanni guda 10 a wasu hukumomi daban-daban na gwamnatin jihar Kano.
Gwamnatin Kano karƙashin jagorancin gwamna Abba Gida-Gida ta ayyana Laraba 4 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin murnar haihuwar Annabi SAW.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Sanatan Kano ta Arewa ya batar da kusan N300m domin talakawa su yi karatun jami'a a Kano.tallafin za su taimaka masu wajen kudin mota da cin abinci.
Babban dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Saadina Dantata ya kirkiri sabon banki na yanar gizo inda zai yi gwagwarmaya da Opay da Moniepoint da kuma Kuda da sauransu.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta damƙe wata yar shekara 23, Fiddausi Ahmadu, bisa zargin barazana ga rayuwar Ƙashim Shettima, Nasir Gawuna da Alƙalai
Kungiya ta zargi Abba Yusuf da jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) da daukar nauyin mutane a kasar waje domin yin zanga-zanga kan bangaren shari’ar Najeriya.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamnoni ta tsige gwamnoni biyu daga kan kujerarsu cikin wata biyar da rantsar da su. An bayyana dalilin yanke wannan hukunci.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fara biyan ɗalibai mata na jihar Kano tallafin N20,000 duk wata domin taimaka musu wajen sauƙaƙa karatunsu.
Jihar Kano
Samu kari