Jihar Kano
Kungiyar Matasa a Arewa ta yi martani kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda ta bukaci Kotun Koli ta yi adalci da kuma bar wa mutane abin da su ka zaba.
Wani Malamin addini ya ce zalunci ne a tsige Abba Kabir Yusuf daga mulki duk da yana ganin Abba ya fara mulkinsa da kuskure wajen rushe rushen dukiyar mutane.
'Yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun fito zanga-zanga kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda su ka bukaci a yi adalci cikin hukuncin da za a yanke.
Yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar nasarar zaɓensa da Nasiru Gawuna.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta nemi malaman addini da su daura damarar yi wa mabiyansu wa'azi kan muhimmancin zaman lafiya a jihar. An fara shirin yanke hukunci.
Abba Kabir Yusuf ya kawo karshen rade-radin da ke yawo a kan Abdullahi Baffa Bichi. Sannan Sanusi Dawakin Tofa ya tashi daga Sakataren yada labarai a gwamnatin Kano.
Babbar kotu a jihar Legas ta garkame jigon APC, Wahab Hammed kan zargin siyan kuri'u a zaben shugaban kasa da aka gudanar a watan Faburairu na wannan shekara.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Agbo Major ya bayyana dalilin korar Rabiu Kwankwaso daga jami'yyar inda ya ce ya na son kwace madafun iko da mamaye jami'yyar.
Babbar kotun Tarayya ta yi hukunci kan shari'ar rusau a jihar Kano inda ta rufe asusun bankunan gwamnatin jihar guda 24 da ke dauke da makudan kudade har biliyan 30.
Jihar Kano
Samu kari