Jihar Kano
'Yan sanda a Kano sun kama Fatima Auwal wacce ke jagorancin wata kungiyar masu yin gurasa a Kano. An kama Fatima ne bayan korafi da wasu suka kaiwa 'yan sanda.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta raba auren wasu yan uwan juna biyu da mahaifinsu ya aurawa malaminsa su a lokaci guda. Malamin da aka aura masu yana a kasar Nijar.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisa mai wakiltan Kaduna ya bayyana hanyoyi hudu da za a bi don magance kallubalen tsaro a Najeriya musamman jihohin arewa.
An bayyana yiwuwar Abba Kabir Yusuf ya koma APC duba da wasu kuri'u da aka kada a kafar sada zumunta da ke nuna gaskiyar hakan a kafar sada zumunta.
Jam'iyyar NNPP ta lallasa jam'iyyar APC a zaben cike gurbi da aka gudanar a wasu daga cikin mazabun jihar. An yi zaben ne bayan umarnin kotun daukaka kara.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wasu 'yan daban da suka yi barna a lokacin da ake kada kuri'u a zaben da aka gudanar na cike gurbi a jihar Kano da ke Arewacin kasa.
Ana fama da karanci da tsadar kwai a jihar Kano gabannin fara azumin Ramadana. Kwai yana daya daga cikin abubuwan da mutane suka fi amfani da shi a azumi.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da sakamakon zaben cike gurbi a jihar Kano inda ta sanar da Bello Muhammad na NNPP wanda ya lashe zaben cike gurbi.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar cafke wasu da ake zargin ƴan daba ne da ke shirin farmakar jami'an hukumar zaɓe a zaɓen da ake a jihar
Jihar Kano
Samu kari