Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani gawurtaccen dan daba da ke kunna rikicin daba a unguwannin Kofar Mata da Zango. Kabiru Jamilu Awu ya amsa laifinsa
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya gwamnan jihar Jigawa, Ahmed Umar Namadi, jimamin rasuwar dansa. Ya yi masa addu'ar samun Aljannah Firdaus.
A watan Nuwambar 2024 an sake fitar da rahoton jihohin da suka fi samar da harajin VAT a Najeriya inda muka ware muku fitattun jihohin Arewa biyar da suka yi fice.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kano, ta yi martani ga jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso. APC ta bukaci Kwankwaso farka daga mafarkin da yake yi.
Hukumomi a Karamar Hukumar Garun Malam a jihar Kano sun rufe Kasuwar Tumatur ta Kwanar Gafan saboda zargin ayyukan fasadi, karuwanci da wasu munanan dabi'u.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Maryam Namad, mahaifiyar gwamnan Jigawa da ta rasu a ranar Laraba 25 ga watan Disambar 2024.
Jagoran kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya sha alwashin rage tasirin jam'iyyar APC a jihar Kano zuwa zaben 2027.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 75 inda ya yaba masa kan gudunmawar da ya bayar ga ci gaban ƙasa.
Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) reshen jihar Kano, ya koka kan yawaitar hadurran motan da ake samu. Ya ce suna jawo asarar rayuka masu yawa.
Jihar Kano
Samu kari