Jihar Kano
Gwamnatin Kano za ta hukunta masu kauce wa biyan haraji a 2025 tare da ƙaddamar da sabon tsarin karɓa, wanda zai samar da biliyoyin kuɗaɗe a shekara mai zuwa.
Jam'iyyar NNPP ta ce tana cigaba da binciken tsohon sakataren gwamnatin Kano, Dr Abdullahi Baffa Bichi kan dakatar da shi a jam'iyya duk da sauke shi.
Jam'iyyar adawa ta NNPP ta zargi Abdullahi Ganduje da take dokar kasa. Jami'in hulda da jama'a na jam'iyyar ta kasa, Johnson Ladipo ne ya yi zargin a wata sanarwa.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara raba tallafin noman alkama a Kano inda ake rage farashin da kashi 75%. Manoma sun yi godiya ga gwamnati a kan lamarin.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa an kama mawakin siyasa, Idris Danzaki a jiya Laraba 18 ga watan Disambar 2024 a cikin ofishinsa a Kano.
Kamfanin man NNPCL ta tafka asara. Wannan ya biyo bayan tashin gobara ana tsaka da sauke fetur. Duk da jami'an kashe gobara sun isa wurin, wutar ta ci iya cinta.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta samu Cikas a rusau da ta yi. Babbar kotun jiha ta nemi a biya diyyar biliyoyin Naira ga kamfanin Lamash properties.
Wani jigon APC a Kano, Ibrahim Ɗan'azumi Gwarzo, ya bayyana cewa kasuwar jam'iyyar APC zuwa gidajen siyasa daban-daban ba wani abin damuwa ba ne.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan sake bullar fadan 'yan daba a Kano. Gwamnan ya nuna yatsa ga jam'iyyun adawa kan rikice-rikicen.
Jihar Kano
Samu kari