Jihar Jigawa
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya caccaki tsohon mataimakin gwamann jihar, Ahmad Mahmoud wanda ya tattara ya koma PDP, yace ba shi da aiki sai zuwa yana karya.
Kotun Koli a Najeriya ta zabi ranar 13 ga watan Janairu domin kawo karshen rigima kan tikitin takarar gwamnan jihar Jigawa a inuwar jam'iyar APC mai mulki.
Wasu yan takarar majalisar dokokin jihar Jigawa su 8 karkashin jam'iyyar Labour sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, sunce sun gane ita ce jam'iyya mafi nagarta.
Masu neman zama mambobin majalisar dokokin Jigawa a inuwar jam'iyar LP guda Takwas sun tattara sun koma APC, gwamna Badaru ya tarbe su hannu bibiyu ranar Jumua.
Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, yace ya cika dukkanin alkawarin da ya yi wa mutane lokacin da yake neman su zabe shi a matsayin gwamna a zaben 2015.
Tsohuwar shugabar matan jam'iyyar APC da ta sauka a baya-bayan nan, Hajiya Ahuwa Gumel tare da magoya bayanta sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP a Jigawa .
Abubauwa na kara lalace wa jam'iyyar APC Mai mulkk a irin jihohi kamar Jigawa a arewacin Najeriya, Kansiloli sun yanke hukuncin tsige ciyaman ɗin Ringim LG.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce idan har Tinubu ya dare kujerar shugaban kasa a 2023, za a taimakawa jihar Jigawa wajen hako danyen man Guri/Malammadori.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta gamu da cikas a jihar Jigawa yayin da wasu gomman mambobin suka yanke shawarar sauya sheka zuwa APC a Birnin Kudu LG.
Jihar Jigawa
Samu kari