Isra'ila
Shugaban Amurka, Joe Biden ya nuna goyon bayansa ga ƙasa Isra'ila kam harin da ya halaka mutum 500 a wani asibiti a zirin Gaza. Ya ce ba Isra'ila ta kai shi ba.
Ganin daruruwan mutane da aka kashe, Shugaban Majalisar dinkin duniya ya soki Israila. Benjamin Netanyahu ya ce dakarun Hamas ne su ka dasa bam a asibitin Gaza.
Musulmai da ke karkashin kungiyar OIC za su yi zama a kan hare-haren da ake kai wa mutanen Falasdinu kamar yadda Fafaroma ya yi suka saboda kisan gilla a Gaza.
Sultan ya fitar da jawabi ne ta bakin shugabannin majalisar NSCIA, ya na mai kira da a tsagaita wuta a kan al’ummar zirin Gaza. Abubakar Sa’ad III ya caccaki Amurka.
Kasar Iran ta yi gargadi mai tsauri kan shirin kasar Isra'ila ma mamayar Zirin Gaza yayin da ake ci gaba da yaki tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas ta Falasdinu.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta soki Fasto Enoch Adeboye kan nuna goyon bayanshi karara ga kasar Isra'ila a cikin wani faifan bidiyo da ya fitar.
Sojojin ƙasar Isra'ila sun bayyana cewa sun halaka ɗaya daga cikin kwamandojin ƙungiyar Hamas ta ƙasar a Falasɗinu a wani hari ta sama da suka kai a zirin gaza.
Sojojin ƙasar Isra'ila sun fara kutsawa cikin zirin Gaza a cigaba da yaƙin da suke yi ƙungiyar Hamas mai kare hakkin Falasɗinawa. Dubunnan mutane sun tsere.
Kasar Isra'ila ta yi barazanar datse wutar lantarki da ruwa da kuma Fetur zuwa Gaza idan ba su sake musu 'yan uwa ba da ke hannunsu yayin da ake ci gaba da rikici.
Isra'ila
Samu kari