Isra'ila
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya tabbatar da cewa kasar ba za ta shiga fadan tsakanin Iran da Isra'ila ba bayan Iran ta kai harin ramuwar gayya kan Isra'ila.
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana damuwa kan harin da Iran ta kai Isra'ila inda ya ce shugabannin duniya sun gaza shawo kan lamarin.
Kasar Iran ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan Isra'ila a ranar Asabar da daddare. An harba jirage marasa matuka da makamai masu linzami masu yawa.
Akwai yiwuwar Falasdinawa su samu sakin mara bayan da kasashen Turai suka bayyana amincewarsu a ba kasar 'yancin kai cikakke don kawo mafita ga rikici.
Wani jami'in sojan sama na kasar Amurka ya cinna wa kansa wuta domin nuna adawa da kisan kare dangin da kasar Isra'ila take yi wa al'ummar Falasdinawa.
Dillalan tabar wiwi a kasar Moroko sun ce sun yanke hulda da Isra'ilawa saboda gallazawa 'yan Falasdinu a kwanan nan bayan barkwar yaki a yankin.
Majalisar Burtaniya ta dakatar da Mambar Majalisa 'yar Najeriya saboda kalamanta da ke nuna goyon bayan Gaza kan kisan gillar da Isra'ila ke musu.
Ana tsaka da cece-kuce kan yadda Isra'ila ta kashe mataimakin shugaban Hamas, sun kame tare da tsare biyu daga cikin ahalinsa a yankin Ramallah ta kasar.
Isra'ila ta hara sabon roka a kasar Lebanon yayin da take ci gaba da kai hari kan Hamas. An ce ta kashe mataimakin shugaban Hamas a cikin makon nan.
Isra'ila
Samu kari