Malamin addinin Musulunci
Wasu miyagun ƴan bindiga sun shiga har cikin gida, sun yi awon gaba da wani malami, Sheih Isma'il Gausi a Zaria da ke jihar Kaduna da daren ranar Laraba.
Shugaban Jami'ar Al-Istiqama da ke Kano, Farfesa Salisu Shehu ya bayyana yadda suka jagoranci zanga zanga tare da Sheikh Jafar amma ta dawo tarzoma a Kano.
Jama'ar Kano sun fara hallara domin gudanar da sallah da azumi ganin yadda zanga-zangar lumana ta rikide zuwa tashe-tashen hankula da kashe-kashe.
Sheikh Abubakar Rijiyar Lemu ya caccaki malaman APC a 2023, malamin yake cewa ya kamata a ce an yi la’akari da ‘dan takaran da ya san al’umma da talaka yake bukata.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Adamu Muhammad Dokoro ya ce gwamnati ba ta shirya daukar mataki ba tun kafin abin ya faru inda ya ce sun dade suna gargadi.
Farfesa Ahmad Bello Dogarawa ya yi kira ga shugabannin da ke mulki a hudubar ranar Juma’a. Hudubar ta tunawa masu mulki cewa dole kowa ya yi adalci.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya sabunta kira ga 'yan Najeriya a kan kokarin bore ga gwamnati, inda ya ce sojoji ba za su iya ba.
Shugaban kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi umurni ga limamai kan fara alkunut a fadin Najeriya. Sheikh Bala Lau ya fadi haka ne a Abuja.
Fitaccen malamin Musulunci a jihar Gombe, Sheikh Muhammad Adamu Dokoro ya soki malaman Musulunci da suka gana da Shugaba Bola Tinubu kan halin kunci.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari