Malamin addinin Musulunci
Shugaban hukumar alhazai ta Najeriya, Sheikh Abdullahi Sale Pakistan ya ba da labarin yadda Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya ki karbar Naira miliyan 10.
Shugaban Izala mai hedkwata a Jos, jihar Filato, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yaba wa Gwamna Caleb Mutfwang bisa koƙarin da yake yi na inganta rayuwar al'umma.
Kungiƴar malaman tsangaya ta jihar Gombe ta bai wa Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya lambar yabo ta Khadimul Qur'an saboda hidimar da yake wa Alkur'ani.
Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula ya ba da fatawa kan fitar maziyyi, goge baki da man gogewa da wasu abubuwa da ake tunanin suna karya azumi amma ba haka bane.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya kai ziyara domin yin ta'azziya ga gwamnan Filato, Caleb Mutfwang bayan rasuwar Sheikh Sa'id Hassan Jingir.
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood, Abubakar Waziri ya ce da ba ya harkar fim, da ya zama malamin addini saboda yana da sha’awar gyaran al’umma.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bayyana cewa duk wanda zai tsula tsiya a nan duniya, ya sani cewa babu makamawa akwai ranar da Allah zai masa hisabi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar Sheikh Saidu Hassan Jingir. Mataimakin shugaban malaman Izala ya rasu a Jos ranar Alhamis.
Imam Fuad Adeyemi ya soki matakin da wasu gwamnatocin jihohin Arewa suka dauka na kulle makarantu a lokacin watan Ramadan. Ya ce akwai siyasa a ciki.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari