India
Rahotanni da suka fito na nuna cewa Mallam Isa Gusau, mai magana da yawun gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya rasu. Gusau ya rasu ne sakamakon rashin lafiya.
Asma'u Sani, yarinyar da ke fama da jinyar cutar daji ta riga mu gidan gaskiya yayin da ake shirye-shiryen fitar da ita kasar Indiya don ya mata aiki.
Gwamna Abba Kabir da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gwangwaje dalibai da makudan daloli har 200 kafin tashinsu zuwa kasar Indiya don karo karatun digiri na biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Delu Bulus Yakubu a matsayin shugabar Hukumar Jin Dadin Al'umma (NSIPA) a yau Alhamis 14 ga watan Satumba a Abuja.
Tun bayan hawan Shugaba Tinubu karagar mulki ya ke ta rusa wasu daga cikin tsare-tsaren tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da su ka hada da kiwon shanu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a jiya Talata 5 ga watan Satumba ya yi sabbin nade-nade guda takwas a ma'aikatar birnin Tarayya wanda za su kasance sakatarori.
An yi babban rashi a jihar Kano yayin da jigo a jam'iyyar APC, Dakta Muhammad Bello Al-Adam ya riga mu gidan gaskiya a kasar Indiya bayan ya sha fama da jinya.
Hukumomi a kasar Indiya sun dauki matakin rufe makarantar da aka ci zarafin dalibi Musulmi wanda malamar makarantar ke umartan sauran dalibai kan dukan dalibin.
A karon farko, kasar Indiya ta yi nasarar saukar da kumbonta a kusurwar Kudu ta duniyar wata bayan kumbon Rasha ya tarwatse a kokarin cilla shi duniyar wata.
India
Samu kari