India
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta ce ta yiwa masoyanta albishir da cewar suna gab da fara kallonta a cikin fina-finan kasar Indiya wato Bollywood.
An zabi wata mace, Droupadi Murmu, daga kabila mara rinjaye a matsayin shugaban kasar Indiya a ranar Alhamis bayan samun goyon bayan jam'iyya mai mulki, hakan
Miss Kshamu Bindu, wata matar yar kasar Indiya tana shirin auren kanta a wani biki na gargajiya da za a yi a ranar 11 ga watan Yunin 2022 a wani wurin bauta da
Wasu gungun barayi sun tafka sata da tsakar rana inda suka yi awon gaba da gadar karfe mai tsayin mita 18.3 kan rafin Ara-Sone, garin Rohtas a gabashin Indiya.
Wata babbar kotun Karnataka ta ce babu addinin da ya tilasta amfani da hijabi, yayin da ta bi bayan dokar da gwamnatin kasar ta sanya, The Punch ta ruwaito. Hak
Manyan mata da yara mata 13 sun mutu bayan tsautsayi ya yi sanadin sun fada rijiya yayin bikin aure a arewacin India, yan sanda suka sanar a ranar Alhamis, raho
Indiya - Duk da rufe makarantu, har yanzu ana cigaba da zanga-zanga kan Hijabi kan hana mata Musulmi saka Hijabi a wata kwalejin jihar Karnataka da ke kudancin.
Indiya -Hukumomi a kudancin Indiya sun bada umurnin rufe makarantu ranar Talata yayinda zanga-zanga ya barke kan hana dalibai mata Musulmai shiga aji da Hijabi.
Wata kafar intanet a kasar Indiya, ta jawo cece-kuce a duniya yayin da ta tallata yin gwanjon fitattun mata musulmai a kasar ciki har da Malama Yousufzai..
India
Samu kari