Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya nada tsohon soja, Ahmad Daku a matsayin sabon shugaban hukumar Hisbah a jihar tare da nada kwamandansa.
A jiya ne Gwamnan Katsina ya bar aikinsa, ya bi jami’an tsaro a yaki ‘yan bindiga da za su kai hari. Dikko Umaru Radda ya na cikin tawagar sojoji da ta shiga jeji.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya dauki mataki kan wani shugaban makarantar sakandire bisa zargin cin zarafin wata daliba mace yar makarantarsa.
Gwamnatin jihar Katsina ta doka kan yadda wasu makarantu a jihar suka koma mafakar 'yan ta'adda, amma gwamnatin ta bullo da wasu hayoyin magance matsalar tsaron.
Daga Junairu zuwa Satumban 2023, gwamnonin jihohi sun yi bindiga da abin da ya kusa kai Naira tiriliyan 2. Ana facaka da sunan abinci da hawa jirgi a shekarar nan.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya amince da fitar N977m domin biyan jarabawar NECO na shekarar 2023 ga daliban jihar har mutum 48,385.
Sanarwa ta fito cewa yau Gwamnan Bauchi zai san matsayin kujerarsa a shari’ar zaben 2023. 'Yan sanda sun dauki matakai a Bauchi kamar yadda aka yi a Kano
An ga abin mamaki wajen shari'ar zaben gwamnan Nasarawa da aka yi satar waya. Tsohon Minista Maku ya shiga kotun zaben Gwamna, ya fito babu wayar salularsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar kashe wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, wanda ya addabi yankin Faskari na jihar. An kuma kwato alburusai.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari