Wahalar man fetur a Najeriya
Wata kungiyar rajin kare dimokuraddiyya ta roki Tinubu da ya yi kokarin rage tsadar man fetur idan ya karbi ragamar mulkin kasar nan a ranar 29 ga watan Mayu.
Atoni Janar na Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami ya bayyana cewa a halin yanzu ofishinsa ya yi nasarar samo fiye da $1bn na danyen mai ga kasar Najeriya.
Shugaban kamfanin Ɗangote Group, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ce sabuwar matatar man fetur din da aka kammala za ta samar da dumbin ayyuka yi ga 'yan Najeriya.
Muhammadu Sanusi II ya ce dole gwamnati ta daina biyan kudin tallafin fetur, ya na da ra’ayin za a tsiyace muddin ba ta cire hannunta a kan lamarin mai ba.
Majalisar tattalin arziƙi a Najeriya karkashin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ta canja shirin cire tallafin Man fetur a karshen mulkin Buhari.
Wata kungiya ta matasan arewa ta nuna rashin yardar da shirin da FG ke yi na dena biyan tallafin mai. Kungiyar ta ce hakan zai kara wahalar da talaka ke sha.
Gwamnati tayi nisa wajen shirye-shirye-dakatar da biyan tallafin fetur. Bankin Duniya ya ba Gwamnatin Najeriya $800m da za ayi amfani da su bayan cire tallafi.
Bayan kaddamar da rijiyar haƙo ɗanyen mai a jiharsa, gwamna Abdullahi Sule, ya ve abinda ya fi masa daɗi shi ne yadda ya ga matasan sun samu aikin yi a wurin.
Kungiyar nan ta PENGASSAN ta manyan ma’aikatan fetur da gas a Najeriya ta ce idan aka cigaba da tafiya a haka, kimanin N360 zuwa N400 za a saida litar fetur
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari