Labaran kasashen waje
Shugaban cocin RCCG a Najeriya, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa su na tare da kasar Isra'ila yayin da ake ci gaba da gwabza mummunan fada a yankin.
Kotun daukaka kara a kasar Angola ta tura wata yar TikTok mai suna Ana da Silva Miguel, gidan yari na tsawon shekaru biyu kan zagin shugaban kasarsu, João Lourenço.
Sojin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun bai wa wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya, Louise Aubin wa'adin sa'o'i 72 da ta dauki matakin da ya dace na barin kasar.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta ba da shawarar koma wa kan teburin sulhu yayin da rikici ke kara ta'azzara tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu.
Yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Israila da ƙungiyar Hamas ta Falasɗinu ya jawo asarar rayuka masu yawa. Ƴan ƙasashen waje da dama sun mutu, wasu sun ɓace.
Farfesa Bolaji Akinyemi, tsohon ministan harkokin waje na Najeriya, ya bayyana cewa maƙasudin faɗan Isra'ila da Falasɗinu shi ne a kitsa yaƙin duniya na uku.
Shugaban Nijar ya nemi kamun kafa domin ya iya ganin Shugaban Najeriya. Bola Tinubu bai yarda ya yi zama da sojojin da su ka yi wa takwaransa juyin mulki ba.
Dakarun Hamas za su famu da fushin jami'an sojin Isra'ila yayin da firayinministan kasar ya bayyana abin da zai yiwa dakarun bayan kai farmaki cikin kasarsa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi martani kan rikicin da ake gwabzawa tsakanin Falasdinu da Isra'ila, ta buƙaci ɓangarorin biyu su hau teburin sulhu.
Labaran kasashen waje
Samu kari