Labaran kasashen waje
Hafiz Naeem Ur Rehman ya ki yarda ya tafi majalisa, yake cewa murdiya aka yi domin ganin ya lashe zabe. Hafiz Naeem Ur Rehman ya ce ba zai hau kujerar haram ba.
Shugaba Bola Tinubu zai tafi kasar Habasha don halartar babban taron kungiyar Nahiyar Afirka (AU) a karo na 37 a birnin Addis Ababa da ke kasar a gobe Alhamis.
Kudirin lantarki ya zama doka bayan sa hannun Bola Ahmed Tinubu a yammacin Juma’a. Dokar ta haramta raba wutar lantarki tsakanin jihohi da kasa a Najeriya.
Sabastian Pinera, tsohon shugaban ƙasa na tsawon zango biyu a ƙasar Chile ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 74 a duniya sakamakon hatsarin helikwafta.
'Yan sanda a Indiya sun tsare wani tantabara na tsawon wata takwas a hannunsu bisa zarginta da yi wa China leken asiri, daga bisani an saki tantabara bayan bincike.
A karon farko an dage zaben shugaban kasa a Senegal, Shugaba Sall ya sanar da hakan cikin jawabi da ya fitar inda ya ce bincikar wasu alkalai yasa ya dauki matakin.
An shiga jimami a kasar Namibia biyo bayan rasuwar shugaban kasar. Hage Geingob ya yi bankwan da duniya ne sakamakon ciwon cutar sankara da yake fama da shi.
Masana sun ce sauyin da aka samu a ECOWAS yana da hadari. Burkina Faso, Mali da Jamhuriyyar Nijar sun fita daga kungiyar ECOWAS da aka yi shekaru kusan 50 ana tare.
Ana tsaka da cece-kuce kan yadda Isra'ila ta kashe mataimakin shugaban Hamas, sun kame tare da tsare biyu daga cikin ahalinsa a yankin Ramallah ta kasar.
Labaran kasashen waje
Samu kari