Labaran kasashen waje
Trump ya ce harin da Amurka ta kai Tehran ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran, amma rahotanni sun ce wurare biyu za su iya dawowa aiki cikin watanni biyu.
Donald Trump na fama da cutar jini ta CVI da ke hana gudanawar jini da kyau, amma an tabbatar da cewa babu wata barazana ga lafiyarsa kamar yadda likitansa ya fada.
Buhari ya rasu a London Clinic inda ya shafe shekaru yana jinya cikin sirri tun daga 2016 har zuwa ƙarshen rayuwarsa. Legit Hausa ta kawo bayani game da asibitin.
Wani karamin jirgi ya yi hatsari a filin jirgin saman Southend da ke London. A gefe guda Shettima da Gbajabiamila sun isa Ingila domin karbar gawar Buhari da ya rasu
Masu bincike daga Hukumar Binciken Hadurran Jiragen Sama ta Indiya (AAIB) sun gano abin da matukan jirgin Air India da ya yi hatsari suka faɗa wa juna.
Trump ya nuna goyon baya ga harin Isra’ila kan Iran idan ta ci gaba da shirinta na nukiliya, sai dai yana son a warware matsalar ta diflomasiyya.
Hukumomin bincike a India sun nuna cewa katse hanyar tafiyar mai daga tanki zuwa injuna ne ya haddasa mummunan hatsarin jirgin kamfanin Air India.
Hukumomin ƙasar Iran sun zargi Isra'ila da kashe ƴan jarida 12 a yakin da suka yi kwanaki 12 suna musayar wuta, an kashw ɗaruruwan mutane a wannan lokaci.
Firaministan Isra'ila, Benjamim Netanyahu ya kai ziyara ƙasar Amurka kuma ya samu ganawa da Shugaba Donald Trump ranar Talata, sun tattauna kan Gaza da Iran.
Labaran kasashen waje
Samu kari