Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnan jihar Imo ya yaba wa gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, bisa taimakon da jihar ta samu a yaki da rashin tsaro.
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar dakilew wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Karfi da ke karamar hukumar Malumfashi, sun kuma yi nasarar ceto wani.
Wasu sojoji sun yi yunkurin tare mutanen da suka biyo kan hanya a Asokoro da ke garin Abuja, a dalilin haka wani jami'i ya yi gangancin harbi, ya kashe mutum.
Dakarun rundunar sojojin sama sun yi gagarumin nasara a kan mayakan Boko Haram inda suka kashe kwamandoji uku da mayaka 30 tare da jikkata wasu 40 a Borno.
Rikicin da ke tsakanin kungiyoyin ta'addanci na ISWAP da Boko Haram da ke gaba da juna yana kara muni a inda suka shafe kimanin awa 14 suna musayar wuta a Borno
Wasu yan fashin daji sun sace babban limamin garin Masama-Mudi da ke jihar Zamfara, wanda ya dade yana wa'azi kan ta'addanci. Maharan sun kuma sace wata budurwa
Sojojin Najeriya sun yi luguden wuta kan wani sansanin da 'yan Boko Haram suka fake, suke cin karensu babu babbaka. An hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi tayin afuwa ga yan bindigan da ke aikata ta'addanci a jiharsa, yave gwamnati zata taimaka masu su sauya.
A wani labari mai tada hankali, an kama wani basarake a Zaria bisa zargin ya yi lalata da wani yaro karami wanda bai wuce shekaru 14 ba. An fadi yadda abin.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari