Yaki da ta'addanci a Najeriya
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi sanadin salwantar ran wani babban fasto mai suna Jacob Wodi Hulobu, na cocin Living Faith a Aloko-Oganenigwu
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka yan ta'adda 11 yayin wata musayar wuta da suka yi a karamar hukumar Birnin Gwari a Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar.
Rundunar yan sanda reshen jihar Abiya ta samu nasarar dakile yunkurin yan ta'adda na kai wa jami'anta hari, wasu sun ce ba haka lamarin ya faru ba, an kashe 5.
Yan sanda a birnin tarayya Abuja, a ranar Litinin sun yi musawayar wuta da yan ta'adda a kan hanyar Danmusa da Yantukami a karamar hukumar Danmusa da ke Katsina
Jami'an hukumar yaki da sha da ta'amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, reshen jihar Katsina ta kama wasu mata, yaya da kanwa kan zargin safarar miyagun kwayoyi
Wani babban kwamandan kungiyar Boko Haram ya bakunci lahira bayan bam ya tashi da shi a dajin Sambisa. Dan ta'addan shine shugaban masu hada bam na Boko Haram.
Ana zargin wasu Fulani makiyaya da mamaye wani yankin jihar Benue tare da hallaka mutane da yawa ba tare da wani laifin da suka aikata ba a ranar ta Alhamis.
Zagazola makama ya wallafa labarin cewa dakarun sojin Najeriya sun samu nasara tura yan ta'adda akalla 41 zuwa lahira a yankin Dikwa LGA da ke jihar Borno.
Wasu masu garkuwa sun sace mutane uku a hare-hare daban-daban da suka kai a karamar hukumar Asa na jihar Kwara. Rudunar yan sanda ta tabbatar da afkuwar lamarin
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari