Yaki da ta'addanci a Najeriya
Waau bayanai da suka fito daga yankin kananan hukumomi biyu a jihar Neja sun nuna cewa yan ta'adda sun ci karensu babu babbaka a wasu kauyuka ranar Talata.
Wasu yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba sun kashe mutane 10 a yayin wata sabuwar hari da suka kai garin Atyap da ke karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Dan bindiga dan shekara 28 da aka kama a Katsina mai suna Sulaiman Iliyasu da aka fi sani da Yar Bushiya ya ce ya kashe mutane fiye da 15 amma yana neman afuwa.
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai wa Hon Sheriff Oborerevwori, dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar PDP hari ana kwana hudu zabe.
Yan bindiga sun farmaki yankin Gbeganau dake jihar Niger inda suka rika tada hankulan mutane a ranar Alhamis, hakan yasa wata mai shayarwa ta tsere ta bar danta
Rundunar yan sandan Jihar Ogun ta kama wasu mutane biyar kan zarginsu da zuwa makabarta suna hako gawarwaki suna sayar da sassan jikinsu ga masu asiri a Ijebu.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, ta yi nasarar kama wani tsohon mayakin Boko Haram da wani basaraken gargajiya kan laifin safarar kwaya.
Rahotanni daga Kaduna sun bayyana cewa akalla gawar mutane 10 aka gano bayan wasu da ake zargin yan fashin daji ne sun kai farmaki yankin Zangon Kataf a jihar.
Yan bindiga a Kaduna sun kai hari garuruwan Karimbu-Kahugu a karamar hukumar Lere a Kaduna a safiyar ranar Juma'a inda suka kashe dan fasto tare da sace matarsa
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari