Yaki da ta'addanci a Najeriya
Mazauna yankin Jibia a jihar Katsina sun halaka ƴan kasuwa tara da suka taso daga kasuwa zasu koma gida a kan titin Jibia-Batsari da yammacin ranar Lahadi.
Sahihan bayanai sun tabbatar da cewa an sake rasa rayuka a wasu sabbin hare-hare da miyagu suka kai a ƙauyukan karamar hukumar Bass da ke jihar Filato.
Mu na da labari Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat na farautarsa domin kawo masa hari.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya sake jaddada matsayarsa cewa ya zama wajibi jama'a su tashi tsaye su kare kansu daga ƴan bindiga.
Kungiyar CISA ta yi zargin cewa wani malamin addini da wani jami'in tsaro na da hannu a zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Sanatan Arewa.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kura taron gaggawa kan tsadar rayuwa da kuma matsalar tsaron da ke neman dawowa a jiharsa ta Katsina.
Gwamnatin Katsina ta raba wa mata 18 da aka ceto N100,000 kowanen su bayan dakarun sojin Najeriya sun kutsa har cikin daji, sun yi gumurzu da ƴan bindiga.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta sanar da samun nasrar halaka wani kasurgunin shugaban 'yan bindiga a birnin tarayya Abuja. An kuma raunata wasu da dama.
Wasu miyagun yan bindiga sun sheka barzahu yayin da suka kai harin ɗaukar fansa kan sojoji a wata makarantar sakandire da ke yankin Zurmi a jihar Zamfara.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari