Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban hukumar kwastam ta ƙasa, Adewale Adeniyi, ya bayyana cewa tuni suka fara siyar da kayan abinci ga masu ƙaramin karfi domin fatattakar yunwa.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa aiki ya yi nisa wajen fara rabon hatsi tan 42,000 kamar yadda Shugaba Bola Tinubu ya yi alƙawari a cikin wannan makon.
Ministan ayyuka kuma tsohon gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya faɗi abubuwan da suka jawo ƙarancin abinci a Najeriya, ya ce babu laifin shugaba Tinibu.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Burtaniya, ya bayyana cewa ya kirkiro wata manhajar AI za ta taimaka wajen kawo karshen 'yan bindiga a kasar nan.
Tsohon mataimaki shugaban APC na shiyyar Arewa bai jin dadn kamun ludayin gwamnati mai-ci. Salihu Mohammed Lukman ya soki salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Dattawan jihar Ekiti sun yi Allah wadai da masu kira ga sojoju su yi wa gwamnati mai ci juyin mulki kan halin matsin tattalin arziki da taɓarɓarewar tsaro a ƙasa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ziyarci wurin da fusatattaun matasan kauyen Wurma suka fito zanga-zanga, ya masu alkawin magance lamarin.
Kungiyar kwadago TUC ta mayar da matani ga shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce mambobinta ba ƴan siyasa bane amma suja da ƴancin yin zanga-zanga kamar ƴan ƙasa.
Kungiyar NLC, ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya mayar da hankalinsa wajen magance tarin matsalolin da suka yi wa Najeriya katutu maimakon caccakar ta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari