Gwamnatin tarayyar Najeriya
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna wa ma'aikata soyayya ya amince da N250,000 a matsayin sabon albashi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Mr. Olatunji Bello a matsayin sabon babban jami'in hukumar FCCPC na ƙasa, ya masa fatan alheri.
Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta ce kashi 100 na katin SIM da ake amfani da su a kasar nan ana yin su ne a cikin gida. NCC ta yi magana kan shirin NORDIT.
Cikin tsananin alhini muke sanar da rasuwar Alhaji Tijjani Muhammad, mahaifin Sanata mai wakiltar Borno ta Arewa, Mohammed Tahir Monguno. Tuni aka yi masa sutura.
Tsohon gwamnan bankin CBN, Mr Godwin Emefiele ya rasa manyan kadarorin da ake zargin nasa ne a Abuja, kotu ta kwace ta halattawa gwamnatin tarayya.
Ministan harkokin sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya dora harsashin fara aikin katafaren jirgin sama a Zamfara a wani yunkuri da bunkasa jihar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nasarar gano ma’aikatan bogi da ke zaune a kasashen ketare amma suna karbar albashi daga gwamnatin Najeriya.
Kungiyar tsaron sa kai ta ‘yan bijilanti ta rasa daya daga shugabanninta a karamar hukumar Gwale yayin da ya ke kokarin hana fadan daba a karamar hukumar Gwale.
Wani shafi ya yi ta yada cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu ta kashe N814bn wajen sauya taken kasa. An gano gaskiya kan hakan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari