Gwamnatin tarayyar Najeriya
Tsagin Abure ya wanke gwamnati, ya zargi Obi da Otti da haifar rikicin jam'iyyar LP. Abure ya ce Obi ya gaza jagorantar LP kuma ya kamata ya yarda da kuskurensa.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya ve lokaci ya yi da ƴan Najeriya za su farka daga barci, su canza wannan gwamnatin ta APC a 2027.
Ministan harkokin birnin Abuja, Nyesom Wike ya canza sunan babbar cibiyar taro ta ƙasa da ƙasa zuwa cibiyar taro ta Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bikin zagayowar ranar dimokuradiyya. Gwamnatin ta bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da kare dimokuradiyya.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Lormem Alia ya bayyana cewa jihar Benuwai kewaye take da kungiyoyin ƴan bindiga, waɗanda suka hana jama'a zaman lafiya.
Shugaban rukunin kamfanonin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya bayyana cewa tsarin sayen ɗanyen mai da Naira ya kawo sauƙi matuka ga ƴan Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kai ziyara garin Mokwa bayan mutuwar sama da mutum 200 a ambaliya, ya ce Tinubu ya turo N2bn.
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya saki sabon littafin da ya rubuta kan yadda aka yi kashe mu raba da kudin tallafin man fetur a Najeriya.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa idan har dagaske ana son ceto Najeriya, ya zama dole shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kori wasu ministoci daga aiki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari