Gwamnatin tarayyar Najeriya
Charly Boy ya ce duk dan siyasar da ya murde zaben 2027 zai fuskanci mummunar sakamako ciki har da mutuwa, inda ya nemi 'yan Najeriya su saya gwamnati a 2027.
Kungiyar NLC ta bai wa gwamnati wa’adin kwanaki bakwai ta mayar da kudaden NSITF da ta karkatar, ta kuma gargaɗin shiga yajin aiki idan ba a dauki mataki ba.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa kan yadda EFCC ta zama karen farautar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya sanar da sabon shirin da zai horar da matasa miliyan 20 daga nan zuwa 2030, za su kware a fannoni daban-daban.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmes Tinubu ta ba sababbin jami'o'i 9 lasisin fara aiki a Kadun, Legas da wasu jihohi 7a Najeriya.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya bukaci shugabannin Najeriya su rika sauraron koken talakawa, su gujewa musguna masu.
Fadar shugaban kasa ta fitar da bidiyon Shugaba Bola Ahmed Tinubu a lokacin da ya shiga taron Majalisar Zaratarwa watau FEC na ranar Laraba, 13 ga Agusta, 2025.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da wasu kasashen duniya domin samar da ayyukan yi ga yan Najeriya, ministan kwadago ya ce an fara cimma matsaya.
'Yan majalisar dokokin jihar Zamfara sun nuna rashin gamsuwarsu kan yadda Gwamna Dauda Lawal yake tafiyar da al'amuran tsaro. Sun bukaci a kawo dauki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari