Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban Najeriya zai bar ofis nan da ‘yan kwanaki kadan, za a ji labari Muhammadu Buhari ya yi jawabi a gaban Gwamnonin da ke barin mulki da masu jiran gado.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kafa sharudda uku masu muhimmanci kan ragowar yan Najeriya da yakin Sudan ya rutsa da su, ta ce ya zama tilas kowa ya cika .
Wasu Ministoci sun yi shekaru 8 a mulki, wasu kuma ba su kai shekara 4 ba. Mun tattaro wadanda za su iya cigaba da rike kujerunsu ko wasu mukaman a gwamnati.
Idan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa, Olusegun Mimiko ya ce dole gwamnatin tarayya ta canza tsarin aikin ‘yan sanda da fasalin kasa, a kuma cire tallafin mai.
Ganin cewa ‘yan kwanaki su ka rage Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, an fara tattaro nasarorin da gwamnatin Muhammadu Buhari ta samu a shekaru takwas.
Gwamnatin tarayya ta na cigaba da bada kwangiloli duk da kwanakin kadan suka ragewa Muhammadu Buhari a karagar mulki, an ji abin da ya sa ake tafiya a haka.
Shugaban Najeriya yana so Sanatoci su sake amince masa ya karbo $800m. Za ayi amfani da bashin da za a karba daga bankin Duniya domin taimakawa miliyoyin mutane
Babatunde Fashola ya yi bayanin alheran da ma’aikatarsa ta kawo. Ministan ayyuka da gidaje ya ce a shekaru shida, sai da su ka nemawa mutane 380, 000 aiki.
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari