Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sa dokar ta ɓaci domin sassauta tsadar rayuwar da yan Najeriya ke fama da ita sakamakon cire tallafin man fetur (PMS).
Bola Ahmed Tinubu ya na so Najeriya ta ci moriyar arzikin gas da Ubangiji ya malalawa kasar. Najeriya za ta yi amfani da gas domin samar da wuta da ayyukan yi.
Wasu masana guda biyu, Johnson Chukwu da Kabiru Adamu sun fito da gamsasshen bayanu kan abinda dokar ta ɓaci kan abinci ke nufi ga yan Najeriya da rayuwarsu.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana dokar ta ɓaci kan samar da abinci a Najeriya, ya umarci komai ya koma karkashin majalisar tsaro ta ƙasa.
A jiya Bola Tinubu ya yi zama da kungiyar Gwamnonin Najeriya. A wajen taron ne Shugaban kasa ya fadawa Gwamnoni su ba shi sunayen wadanda suka dace da mukamai
Shugaban wata kungiya mai suna Disciples of Jagaban (DoJ) ta reshen jihar Bauchi, Hussani Suleman ya nemi alfarmar Bola Tinubu a kan maganar nadin Ministoci.
Sakataren jam'iyyar APC na kasa, Sanata Omisore, ya ce kundin tsarin mulkin Najeriya ya bai wa shugaban ƙasa ikon naɗa ministoci tsakanin adadin 36 zuwa 42.
Bayan sauye-sauye da aka samu na sabuwar dokar kara kudin tantance motoci daga Kwatano kafin shigowa Najeriya na kashi 40, hakan ya jawo raguwa a siyan motocin.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya sake nada shugabannin kwamitocin majalisar, inda yaron Shugaba Tinubu ya samu babban mukami a majalisar dattawa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari