Gwamnatin tarayyar Najeriya
Za a ji wuraren aka yi sha mamaki a kan mukaman Ministocins. Muhammadu Badaru da Bello Mawalle ba su san ma’aikatarsu ba, Ministan ‘yan sanda bai da lafiya.
Ana da labari Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da ministocin gwamnatinsa a ranar Litinin, mun kawo yadda aka canza fasalin ma’aikatun kasar nan.
Yanzu nan mu ke samun labari cewa Bola Tinubu ya rabawa Ministocinsa mukamai, An kirkiro sababbin ma’aikatu a Najeriya. An bar kujerar jihar Kaduna babu kowa,
Bola Tinubu ya dauki aro a wajen tsohon shugaban kasar, bai bada babbar kujerar Ministan fetur ba. A lokacin Muhammadu Buhari, shi ne babban Minista na mai.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi bayanin cewa gwamnatinsa ba ta da shirin ƙara yawan kuɗin harajin da ake biya, sannan ya yi bayani kan sabon tsarin haraji.
George Akume wanda ya shiga ofis a watan Yuni, ya samar da kwamiti na musamman da zai taimaka a nemo wadanda za a ba mukaman da ake da su a gwamnatin tarayya.
Ofishin jakadancin Najeriya a Nijar ya fito fili ya yi magana kan batun cinnawa ginin ofishin wuta da aka ce an yi a yayin da ake zanga-zanga kan juyin mulki.
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta sanar da janye yajin aikin da take yi a faɗin ƙasar nan kan buƙatun da take neman gwamnatin tarayya ta biya musu.
Akalla an kiyasta bashin da Najeriya ke bin Jamhuriyar Nijar fiye da Naira biliyan 4 na wutar lantarki kadai bayan kasar ta sayi fiye da kashi 60 na wutar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari