Babban kotun tarayya
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta yi watsi da ƙarar da ake nemi ta haramta wa ɗan takarar shugaban kasa na APC shiga babban zaben 2023.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da koran dan takarar gwamnan PDP a zaben 2023 mai zuwa. A baya babban kotun tarayya ta soke zaben fidda gwanin PDP yanzu ma haka.
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Owerri babban birnin jihar Imo ta umarci jam'iyyar PDP ta sake sabon zaɓe a mazaɓar Sanatan Bauchi ta Kudu gabanin 2023.
Labari ya zo cewa Jami'an EFCC sun karbe makudan kudi da Gidajen Hadiman Sambo Dasuki har abada a Kotu. Jonah Otunla ya rike AGF, Bello Fadile ya yi aiki a NSA.
Babbar Kotun tarayya ta kori ɗan takarar APC a majalisar tarayya daga jihar Jigawa saboda ba da sunan ƙarya, haka ta soke zaben fidda gwanin PDP a Zamfara.
A zaman babbar kotun jihar Kano game da shari'ar kisan Ummita, jami'in hukumar 'yan sanda ya ba da shaidar yadda Cheng ya kashe wa Ummita kud'i masu nauyi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada izinin yiwa ma'aikatan sashen shari'a a Najeriya karin albashin wata. Ministan Shari'a ya sanar da hakan a Port-Harcourt.
Daga karshe, kotu ta wanke tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal daga zargin badakalar Naira miliyan 544 na kwangilar yankan ciyawa a jihar Borno.
Babbar kotun tarayya ta soke takarar Muhammad Haruna Idris a matsayin dan takarar dan majalisa mai wakiltan Kazaure, ta ayyana Bala Hamza halastacen dan takara.
Babban kotun tarayya
Samu kari