Babban kotun tarayya
A zaman Kotu na yau Alhamis, ta umarci a cigaba da tsare Sanata Ekweremadu da matarsa a gidan Yari, ta kuma amince wanda abun ya shafa ba karamin yaro bane ba.
Mun kawo sunayen wasu daga cikin shahararrun mutanen da ke tsare a gidan gyaran halin Kuje baya ga wasu manyan 'yan siyasa Abba Kyari da Abdulrasheed Maina.
Da alamu wasu manyan fursunoni a gidan yari na Kuje da ke Abuja sun tsere a harin da wasu ‘yan bindiga suka kai a daren ranar Talata 5 ga watan Yulin 2022.
Wani matashin ɗan shekara 35 a duniya zai bakunci lahira ta hanyar rataya bayan babbar Kotun Jos ta gamsu da hujjojin cewa shi ya yi ajalin budurwarsa a 2016.
Za a ga duka jerin Alkalan Alkalan da aka yi a tarihi daga 1958-2022 da yadda suka kare a Najeriya. Daga ciki za a ji akwai wadanda aka nemi a kora daga aiki.
Wani lauya, Ogbachalu Goshen, a ranar Alhamis ya bayyana a Kotun Majistare ta Okpoko a karamar hukumar Ogbaru kusa da Onitsha sanya da kayan raban fada. Sai, da
Babbar kotun shariar musulunci dake jihar Bauchi ta yanke wa wasu matasa biyu da dattijo hukuncin kisa ta hanyar jefewa ranar Laraba, 29 ga watan Yuni, 2022. bi
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai shari'a Abdullahi Liman, a ranar Juma'a ta hana gwamnatin Jihar Kano ciyo bashin Naira b
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta yi karar wani mataimakin kwamanda na hukumar tsaro ta NSCDC, Edike Mboutidem Akpan a wata babban kotun tarayya a Abuja kan za
Babban kotun tarayya
Samu kari