Babban kotun tarayya
Babban alkalin jihar Akwa Ibom, Mai shari’a Ekaette Obot ya tasa keyar Inibehe Effiong wani lauyan kare hakkin bil’adama a jihar zuwa gidan yarin Uyo a yankin.
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Masu iya magana na cewa mutuwa rigar kowa, ɗan shugabar Kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasa, Mai shari'a Monica Dongban-Mensem, ta rasu bayan ya kwanta bacci ran Asabar.
Dakataccen mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari. ya sake gabatar da neman beli ga Kotu, inda ya labarta wa alkali halin da ya shiga yayin harin Kuje.
Jiahar Osun - Wani shaida a shari’ar da ake yi wa dakataccen mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya ce gwajin aka yi wa sinadarin da aka gano.
Jihar Osun - Gwamnan jihar Osun, Gboyega Oyetola kuma dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamna da aka kammala a jihar ya shirya tsaf domin kalubalantar zaben.
A jiya Litinin, hukumar hama sha da safarar miyagun kwayoyi ta ƙasa ta fara tafka shari'a da dakataccen mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari a Kotu.
Tun bayan da aka gyara albashin ma'aikatan shari'a a 2008, an tilasta gwamnatin tarayya Najeriya da ta sake duba tare da kara albashin ma'aikatan shari'ar .
Bayan Babbar Kotun taraƴyadake Gusau, ita ma Kotun ɗaukaka ƙara dake Sakkwato ta bi sahu, ta yi watsi da bukatar tsige gwamna Matawalle kan sauya sheka zuwa APC
Babban kotun tarayya
Samu kari