Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan zargin Bola Tinubu ya fifita yankin Kudu inda ta ce Arewa maso Yamma ce ta fi kowa samun kaso mai tsoka a ayyuka.
Yayin da Kashim Shettima ke murnar ranar zagayowar haihuwarsa, shugaba Bola Tinubu ya taya mataimakinsa murnar cikar sa shekaru 59 a duniya yana mai yaba masa.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya yi rantsuwa ne a 2023 domin yi wa kowane yankin Najeriya adalci ba tare da nuna wariya ba.
A labarin nan, za a ji matakan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ɗauka a kan wasu daga cikin jami'anta da ake zargi da hannu dumu-dumu a rashin gaskiya.
Idan babu wani sauyi, gwamnatin tarayya za ta ayyana hutu ga duk ma’aikatan gwamnati da al’ummar Najeriya a farkon watan Satumba don bikin Mauludin Annabi 2025.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samar da hekta 200 domin kafa cibiyar kayan gine gine domin karya farashin kayan gini da habaka tattalin Najeriya a Legas.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana tafiye tafiye kasashen waje ne domin dawo da martabar Najeria a idon duniya kamar yadda aka zabe shi don hakan.
Kungiyoyin fararen hula da dama sun bukaci gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta saki shugaban Falasdinawa, Ramzy Abu Ibrahim.
Gwamnatin Tarayya ta karrama daliba daga jihar Yobe, Nafisa Abdullahi wacce ta lashe gasar Turanci ta duniya da aka yi a London, inda ta ba ta kyautar N200,000.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari