Gwamnatin Najeriya
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa bisa ayyukan da sukeyi a masana'antar mai da iskar gas, Najeriya zata fito daga.
A cikin sabuwar ka’idar, CBN ya ce kudaden da ake cirewa na 'Standing Order Charge' na banki zai kasance kyauta idan aka kwatanta da N300 a cikin ka’idar 2017.
Abuja - Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa dalilin da yasa aka gaza kammala wasu ayyukan layin dogo rashin kudi ne daga wajen gwamnatin kasar Sin.
Likitoci a Najeriya sun sKe Bayyana bukatarsu ga gwamnatin Najeriya, inda suka bukaci a biya su basussukan da suke bin gwamnatin tarayya da wasu jihohi a kasar.
Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, ta ce za ta cigaba da barin fasinjoji daga kasashen Afrika 12 da suka hada da Najeriya shiga kasar daga ranar Asabar, 29 wata.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ya bayyana haka ne yau din nan Laraba.
Malaman makarantun firamare a Abuja sun shiga yajin aiki tun bayan da aka ki biya musu bukatunsu kan yajin aikin da suka shiga a shekarar da ta gabata ta 2021.
Gwamnatin jihar Legas ta dakatar da ayyukan kungiyar sufuri ta NURTW bisa rikicin da aka samu a wani yankin jihar. An dakatar da ayyukan ne har baba ta gani.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta amince mata musulmi a jihar da su ci gaba da sanya hijabi a makarantun gwamnati biyo bayan rikicin da aka yi a baya-bayan nan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari