Gwamnatin Najeriya
Shugaba Tinubu ya gudanar da wasu manyan sauye-sauye a makonsa na biyu da darewa kan karagar mulki. Da yawa daga cikin matakan nasa sun yi wa 'yan Najeriya.
Tun da ana kukan janye tallafin fetur a kasar nan, Mai girma sabon Shugaban kasa ya nuna cewa zai karkata wajen inganta jin dadi da rayuwar al’ummar Najeriya.
A tun bayan zabensa da kuma karbar mulki, Tinubu bai yiwa 'yan Najeriya jawabi ba, wannan ne karon farko da shugaban kasar zai yiwa 'yan kasa jawabi a talabiji.
Yayin da har yanzu ba a warware matsalar ASUU ba, hukumar NUC ta amince a sake kafa sabbin jami'o'i a kasar nan masu zaman kansu, An fadi manufar yin hakan.
Emefiele da Tinubu ya dakatar a ranar Juma'a 9 ga watan Yunin da muke ciki, ya yi abubuwa da dama a kujerarsa ta CBN da suka janyo masa suka daga 'yan Najeriya.
Tsohon sanatan Bayelsa ta gabas a majalisar dattawa, Ben Murray-Bruce, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu na daukar matakan da suka dace a gwamnatinsa.
Kamar yadda abubuwa su ke faruwa a jihar Kano, haka su ke a Neja. Sabon Gwamna, Mai girma Gwamna Umar Bago ya sa hannu ya karbe filayen kamfanoni da gidajen mai
Sanata Orji Kalu ya sharbi kuka yayin da ya bayyana irin wahalar da ya sha duk da kuw ashi ba barawo bamne amma aka yi masa sharri a lokacin da ya sauka mulki.
Sanarwar Tinubu ta dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ta jawo ra'ayoyi mabanbanta daga bakunan 'yan Najeriya. A yayin da wasu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari