Gwamnatin Najeriya
Yanzu nan Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya karanto karin Ministocin da ake sa ran za a nada. Tsofaffin Gwamnoni sun shiga ragowar Ministocin.
Labari mai zafi ya zo mana cewa za a ji ragowar Ministocin tarayya. Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya aikowa majalisar sunayensu.
Wasikar Bola Ahmed Tinubu za ta isa teburin shugaban Majalisar dattawa a yau. Ana shirye-shiryen tura sunayen sahu na biyu na mutanen da ake so su zama Minista.
Duk da zuwan mulkin dimokuraɗiyya, kasashen Afrika da dama na ci gaba da fuskantar ƙalubale na mulkin soja. Ana yawaitar samun juyin mulki a cikin kasashen.
Bola Tinubu ya yi jawabi a matsayin shugaban Najeriya kan halin da kasa ta ke ciki, za a taimakawa kamfanoni, manoma da masu bukatar motocin hawa cikin sauki.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, ya fadi wasu dalilai 13 da ya kamata Najeriya ta duba kafin ta jefa kanta cikin yaƙi da jamhuriyar Nijar. Shehu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da jawabi ga ƴan Najeriya a yau Litinin da Yamma. Shugaban ƙasar zai yi jawabin ne ana tsaka da shan wuya a ƙasa.
Yanzu muke samun labarin yadda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana nada wanda zai yi aiki don tabbatar da abubuwan da abubuwan da ke faruwa a cikin CBN.
A hasashenmu, Rabiu Kwankwaso, James Faleke da Aishatu Dahiru Ahmed za su zama Ministoci. Ana sa ran nan gaba sabon Shugaban kasar ya kara yin nadin mukamai.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari