Gwamnatin Najeriya
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta ce sun kammala dukkan shirye-shirye don biyan basukan da matasa masu cin gajiyar N-Power ke binsu a yanzu.
Matatan mai ta zamani mallakar Waltersmith Petroman Oil Limited ta samu yabo daga gwamnatin tarayya, inda matatar ke samar da lita miliyan 600 kowacce rana.
Daga Junairu zuwa Satumban 2023, gwamnonin jihohi sun yi bindiga da abin da ya kusa kai Naira tiriliyan 2. Ana facaka da sunan abinci da hawa jirgi a shekarar nan.
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta kaddamar da wani shiri na bayar da bashin naira dubu hamsin ga kanan da matsakaitan 'yan kasuwa har mutum miliyan 1.5.
Shugaban manyan ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Tommy Okon ya bayyana cewa akalla ma'aikata dubu 5 za su samu matsala a albashin watan Disamba na wannan shekara.
Yanzu babu abin da Bola Tinubu yake so kamar a ce an sa sunansa a cikin littafin nan na Guinness. Tinubu yana so ya bi sahun Hilda Baci da Hadimin magajinsa.
Mamba mai wakilatar Anambra ta Arewa ya dakawa shugaban majalisar dattawa tsawa bayan da ya sanar da shugabannin bangaren marasa rinjaye na majalisar.
Falana, ya ce Najeriya ce kasa daya tilo a duniya da a yau alkalai ke yanke hukunci na karshe kan sakamakon zabe, don haka akwai bukatar a daina yin hakan.
An samu matsala, an bayyana yadda abinci zai yi tsada a shekarar da za a shiga nan ba da jimawa ba. An bayyana yadda hakan zai jawo tsadar kaya haka kurum.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari