Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta kashe akalla Naira biliyan 600 wajen biyan tallafin wutar lantarki da 'yan Najeriya suka sha a 2023. Gwamnati na neman mafita.
Ministoci 15 za su fi morewa da kasafin kudin shekara mai zuwa. Mun kawo jerin ma’aikatun tarayya 10 da za su cinye N20.7tr daga cikin kasafin N24tr.
Hukumar EFCC ta ce ta baza komar kama Olu Agunloye, tsohon ministan makamashi da karafa karkashin gwamnatin Obasanjo kan zargin badakalar $6bn...
Majalisa ta bankado yadda Minista ta ware N1bn domin taro da za ayi a kasar waje. Yadda Ministar kasuwanci ta ware N1bn a kasafin kudin 2024 bai yi masu dadi ba.
A ranar litinin ne cibiyar samar da wutan lantarkin Najeriya ta sake durkushewa, lamarin da ya jefa kasar cikin duhu. Ko a watan Satumba an samu irin hakan sau uku.
Watanni shida da hawansa mulki, har yanzu Shugaba Tinubu bai bayyana adadin dukiyar da ya mallaka ba. Sai dai an gano dukiyar da Buhari da Yar'Adua suka mallaka.
Akalla ma'aikata biyar ne daga hukumar LASTMA suka rasa aikinsu sakamakon samun su da laifukan da suka shafi cin hanci da rashawa. Haka zalika ana binciken wasu 14.
Gwamnatin Tinubu ta bayyana wani fanni na N-POwer da ba a dakatar ba ya zuwa yanzu, kuma za a ci gaba da yin sa har zuwa wani lokacin da ba a bayyana ba.
Tun daga zuwa taruka a kasashen duniya, tafiye-tafiye da sayen motocin alfarma, gwamnatin Tinubu ta kashe makudan kudade ba tare da la'akari da matsin tattali ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari