Gwamnatin Najeriya
Akasin ikirare-ikirare da suka bazu, gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba ta saka hannu kan yarjejeniya na halasta auren jinsi ko madigo da luwadi a Najeriya ba.
Bola Tinubu ya na shan wani sukan bayan gabatar da kasafin kudin 2024. Jama’a sun soki yadda aka dauki mutum 1400 zuwa Dubai ana kashe daloli masu yawa.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya fitar da sabuwar sanarwa kan asusun bankunan da ba su da lambobin BVN da NIN inda ya ce za a kulle su a farkon shekarar 2024.
Bola Tinubu ya kara adadin kudin da aka saba kashewa ta fuskar ilmi da tsaro. Gwamnatin tarayya ta warewa tsaro da tituna Naira tiriliyan 6 a kasafin 2024.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta sha alwashin kawo karshen duk wasu matsaloli da ke addabar fannin wutar lantarki. Minista Adelabu ne ya bayyana hakan.
Jam'iyyar SDP ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu tare da yakinin Najeriya za ta samu ci gaba ta fuskar tsaro da tattalin arziki.
Shugaban kasa Bola ya sha alwashin habaka tattalin arzikin da ke fuskantar tsadar kaya, karancin kudin shiga da rashin aikin yi a karkashin kasafin kudin 2024.
Godswill Akpabio, ya roki Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya sanya dokar hana fita waje na wucin gadi ga ministoci da shugabannin ma'aikatu kan kasafin 2024.
Kotun Koli ta yanke hukunci kan yiyuwar ci gaba da amfani da tsaffin takardun naira ko akasin hakan. Kotun ta ce 'yan Najeriya za su ci gaba da kashe tsaffin kudin.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari