Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano hanyoyi 32 da ake safarar kayan abinci daga Najeriya zuwa wasu kasashen ba bisa ka'ida ba, wanda hakan ke haifar da tsadar abinci.
Dr Emmanuel Iwuanyanwu, shugaban Ohanaeze Ndigbo, ya gargadi Inyamurai a fadin kasar kan shiga zanga-zanga kan matsin rayuwar da ake ciki karkashin Tinubu.
Seyi Tinubu ya ce babu dadi ganin mutanen kasar nan suna shan wahalar da ya kamata a sha shekarun baya. Ita ma Folashade Tinubu-Ojo ta ce mutane su kara hakuri kadan
Shugaba Bola Tinubu ya bar birnin Adis Ababa na kasar Habasha, inda aka gudanar da babban taron kungiyar Tarayyar Afirka karo na 37 domin dawowa Najeriya.
Bayan ganawa da masu siminti a Najeriya kan tsadar siminti, kungiyar masu sarrafa ta sun yi alkawarin daidaita farashin siminti amma da sharadi ga Gwamnatin Tarayya.
Zanga-zanga ta barke a garin Mokolo, jihar Oyo a ranar Litinin kan tsadar rayuwa, tsadar abinci da kuma tabarbarewar tattalin arzikin da kasar ke fuskanta.
Atiku Abubakar ya yi magana yake cewa gwamnatin APC ta jawo karyewar Naira da matsin tattalin arziki; tshin Dala da rugujewar tattali duk laifin Bola Tinubu ne.
Kungiyar Kare Muradin Arewa (ANA) za ta gabatarwa gwamnatin tarayya wasu shawarwari da ake fatan za su tsamo yankin daga kangin talauci da rashin tsaro.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Mista Olayemi Cardoso ya bayyana cewa duk duniya aiki guda daya tak ta fi tasa wahala a halin yanzu, ya bayyana hakan ne a Abuja.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari