Gwamnatin Najeriya
Kasa da awanni 24 bayan da shugaban kasa Bola Tinubu ya ba jami'an tsaro umarnin kamasu masu boye kayan abinci, hukumar FCCPC ta rufe kantin Sahad.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi jan-kunne a game da hadarin bude iyakoki a shigo da abinci. Tinubu ya ki daukar shawarar Kashim Shettima a kan kayyade farashin abinci
Mun tattaro matakan da aka cin ma yayin da Bola Ahmed Tinubu ya zauna da Gwamnonin jihohi. Shugaban kasa ya yabi kokarin da Abba Kabir Yusuf ya fara a Kano.
Mai magana da yawunAtiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya yi gargadin cewa ‘yan Najeriya na mutuwa daga munanan manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
Za a ga yadda tsarin Shugaban kasa da na Firayim Minista yake aiki a Duniya. Wasu ‘yan majalisa sun kawo kudirin canza salon mulki zuwa Firayim Minista
A karshe, Gwamnatin Tarayya ta janye tuhumar da ta ke yi wa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyole Sowore kan zargin cin amanar kasa.
Hukumar da ke sa ido kan man fetur da iskar gas a Najeriya (NUPRC) za ta mayar da wasu sassan ta zuwa Legas daga Abuja, hakan zai shafi sama da ma’aikata 200.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu za ta raba kayan hatsi kyauta ga talakawan Najeriya, Abubakar Kyari, ministan noma da tsaron abinci ya bayyana.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da daukacin gwamnonin Najeriya 36 a fadarsa da ke Abuja kan halin da kasa ta ke ciki kafin ya shilla zuwa Habasha.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari