Gwamnatin Najeriya
A yau Alhamis kotun koli za ta cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shihgar da gwamnonin jihohi 36 kan yancin kananan hukumomi a Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya ce shekaru 31 da suka gabata, Najeriya ta tsaya tsayin daka domin tabbatar da dimokuraɗiyya. Ya zayyana gwarazan dimokuraɗiyyar kasar.
Rahoto ya nuna cewa a yanzu haka Shugaba Bola Tinubu na gabatar da jawabi kai tsaye ga 'yan Najeriya a yayin da ake bikin zagayowar ranar dimokuraɗiyyar ƙasar.
Majalisar dattawa ta ce akwai kura-kurai a taken Najeriya da hukumar NOA ta ta gabatar da shi. Shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya ba NOA umarni ta yi gyara.
Ministan cikin gida, Dr Olubunmi Tunji-Ojo a madadin gwamnatin tarayya ya ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin murnar ranar dimokradiyya.
A mako mai zuwa ne Shugaba Bola Tinubu zai karbi ƙudurin sauya tsarin mulkin Najeriya zuwa 'gwamnatocin shiyya na Firimiya' duk da majalisa na adawa da shi.
Hukumar NASIMS ta fitar da sanarwa kan wadanda suka ci bashin Corona suka ki biyan kudin. Ta ce za fara cire kudi a asusun bankunan su har sai sun gama biya.
Mun kawo bayanin farashin kaya tsadar rayuwa a mulkin Muhammadu Buhari da Bola Tinubu bayan shekara tun daga fetur da ya tashi daga N280 zuwa N800.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya tsara cin bashin da zai gyara tattalin arzikin kasar nan cikin sauki. An bayyana yadda ya tsara cin bashin a bana.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari