Gwamnatin Najeriya
Awanni kaɗan bayan bullar rahoton sabon mafi karancin albashi, gwamantin tarayya ta musanta cewa an fitar N100,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatin tarayya ta kuduri aniyar dasa itatuwa miliyan 25 nan da shekarar 2030 domin kare muhalli. Najeriya za ta gina birnin tsirrai.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya fadawa yan kasa yadda ya kashe kudi sama da tiriliyan 5 a tallafin man fetur duk da cewa ya ce ya cire tallafin.
Bincike ya fallasa yadda gwamnatocin jihohin kasar nan 30 suka kashe makudan kudi wajen sayen kayan kwalam da makulashe da walwalar jami'an zaman gwamnati.
Hukumar wayar da kan al'umma ta kasa ta fara shirin kwaskwarima ga sabon taken Najeriya bayan tambayoyi da ta samu. Ta ce nan gaba kadan za ta kammala gyare gyaren.
Watakila Najeriya ta yi asarar kusan N148.8bn na kudaden shigar man fetur a ranar Litinin, sakamakon yajin aiki da 'yan kwadago suka shiga kan mafi karancin albashi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a rika kiran titin N20 da ya taso daga 'Northern Parkway' zuwa sha tale-talen Murtala Mohammed da suna: 'titin Wole Soyinka'.
Gwamnatin tarayya ta kara yiwa yan kwadago magana kan yajin aiki da ta shiga, ta ce yajin aikin zai kara jefa talakawa cikin wahalar rayuwa sama da wanda suke ciki.
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin da suka shiga a fadin kasar saboda rashin samun daidaito kan sabon mafi karancin albashi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari