Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar, CBN, Godwin Emefiele bisa zargin badakala da kuma daukar nauyin ta'addanci a kasar.
Majalisar jihar Kano ta zabi Jibrin Falgore a matsayin kakakin majalisar jihar ta 10, ya kasance kakakin ne bayan amincewar dan majalisa daga jam'iyyar APC.
Tun daga kama aiki a matsayin shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya kara karfin abubuwan da yan kasar ke sa ran gani daga ayyukansa, ciki harda sunayen ministoci.
Bola Tinubu zai nada masu taimakawa da ba shi shawara, ana sa ran wadanda za a nada za su kunshi masu magana da bakinsa da mukarraban cikin gida da mu ka kawo
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele a ranar Juma'a 9 ga watan Yuni, 'yan kasar sun dade suna jiran wannan rana.
Wanda zai gaji Godwin Emefiele har zuwa lokacin da za a gama bincike shi ne Folashodun Adebisi Shonubi. A shekarar 2018 ya zo CBN, kafin nan ya yi aiki a banki.
Shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana da ikon yin wasu nade-nade a majalisarsa ba tare da neman yardar mambobin majalisar dokokin tarayya ba.
Ƙungiyar CAN ta ce dole a tabbatar da adalci wajen rabon Hafsun Sojoji. Kiristocin sun aika sako na musamman ga Bola Ahmed Tinubu da ake shirin raba mukamai.
Tsohon Minista a mulkin Muhammadu Buhari, Lai Mohammed ya samu aiki da kamfanin kasar waje. ‘Dan siyasar ya rike Ministan labarai na kusan tsawon shekaru takwas
Nade-naden gwamnati
Samu kari